Malamin addinin Musulunci
Ana cigaba da rikici tsakanin Iran da Isra'ila, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana cewa ba makamin nukiliya ne ke damun kasashen yamma.
Rahotanni sun tabbatar da cewa malamin Musulunci, Sheikh Idris Adam Kumbashi wanda ake kira Abu Sumayya, ya riga mu gidan gaskiya a garin Zaria da ke jihar Kaduna.
A labarin nan, za a ji cewa Bashir Lado, tsohon Sanata kuma hadimin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga wadanda su ka yi nasara a musabar Al Kur'ani.
Yayin da rigimar siyasa da kunno kai kan takarar Bola Tinubu da Kashim Shettima, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya yi magana kan zaben Muslim/Muslim a 2027.
Kungiyar kare hakkin Musulmi a Najeriya ta zargi wani sarki a jihar Ondo da barazanar korar Musulmi daga yankinsa. MURIC ta bukaci gwamnati dta sa baki.
Yayin da ake ci gaba da rigima tsakanin Iran da Isra'ila, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya goyi bayan Iran inda ya soki Musulmi da ke goyon bayan Isra'ila.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta soki harin da wasu suka kai kan limamin masallaci da iyalansa, ta bukaci bincike da neman a hukunta masu laifin.
Sheikh Abdallah Mahmud Adam daga Yobe ya bayyana goyon bayansa ga Iran duk da bambancin aƙida, yana mai cewa yanzu Musulunci ne ke gaba da komai.
Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph ya shawarci al'umma bayan rashin daraja da cin mutuncin da aka yi wa Alhaji Aminu Dantata a lokacin bukukuwan Sallah a Kano.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari