Malamin addinin Musulunci
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce babu wanda zai hana shi ziyartar kowane yanki a fadin kasar Najeriya duk da cece-kuce kan ziyararsa Ibadan.
Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya tabbatar da rasuwar Malam Abubakar Sadiq Pharmacy, wanda ya rasu bayan fama da jinya a wani asibiti a jihar Kano.
Kungiyar Musulmin Oyo ta yi Allah-wadai da masu garkuwa da mutane da suka danganta laifuffukansu da Shari’a, tana mai cewa ba sa wakiltar Musulunci ko Musulmai.
Jam’iyyar ADC a Zamfara ta ce ɗan takararta na gwamna, Mahadi Aliyu Mohammed, bai janye daga takarar 2027 ba kamar yadda ake yaɗawa a kafafen sada zumunta.
Wasu rahotanni sun yi ikirarin cewa babban malamin addinin musulunci, Sheikh Abdulmudallib Muhammad Auwal Gusau ya zama dan takarar gwamnan Zamfara na ADC a 2027.
Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa nasarorin Shugaba Tinubu cikin karin wa’adi na shekaru hudu za su kai Najeriya matsayi mafi girma.
Waus miyagun 'yan bindiga sun kashe mutum guda tare da sace masallata da dama a wani kazamin hari da suka kai masallaci ana cikin sallah a jihar Kaduna.
Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya bukaci Abba Kabir Yusuf ya mayar da hankali kan magance matsalar yan daba da ke kokarin zama ruwan dare a Kano.
Hukumar Hisbah ta jihar Sokoto ta kaddamar da samame a otel otel guda uku, inda ta kama mutum 16 maza da mata a karkashin Operation Tsaftace Birnin Shehu.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari