Kungiyar Shi'a
Ministan Harkokin Wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran Abbas Araghchi ya ce Iran ba za ta manta ko yafe harin makarantar Minab da ya kashe ɗalibai ba.
Amurka na fuskantar ƙarancin makaman Patriot a Turai sakamakon yaƙin Iran, lamarin da ya haifar da damuwa kan ikon NATO na kare ƙasashen Turai daga yiwuwar hare-hare
Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran Masoud Pezeshkian ya yi kira ga ƙasashen Musulmi su ƙarfafa haɗin kai, tsaron yankin da tallafawa Falasɗinawa.
Rahotanni daga Iran sun watsa bidiyon da ke barazanar Barron Trump tare da ikirarin cewa an sanya ladan $10m kan sa, lamarin da ya ƙara tsananta rikicin kasashen.
Kasar Amurka ta sanya ladan dala miliyan 10 kan bayanan manyan jami’an IRGC, yayin da Iran ke fuskantar matsin tattalin arziki da rikicin siyasa.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta dakatar da huldar kasuwanci da Iran yayin da tashin hankali ke karuwa, bayan hare-haren jiragen ruwa da barazanar fadada yakin.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta gargadi ƙasashen Gulf kan taimaka wa Amurka, tana mai cewa duk wani taimako zai zama kamar shiga ayyukan sojin Amurka.
Amurka ta matsa wa Benjamin Netanyahu ya yi Allah-wadai da ‘yan share-fagen Isra’ila da suka killace Falasdinawa 15 a Qusra, yayin da sojoji suka cire wani tanti.
Rundunar Isra’ila ta ce ta kashe kwamandan Hamas Muhammad Mushtaha, wanda ake zargi da rike garkuwa da kuma shirya hare-hare kan Isra’ilawa a yankin.
Kungiyar Shi'a
Samu kari