Kungiyar Shi'a
Kasa da kwanaki 10 bayan kisan 'yan Shi'a guda bakwai a Kaduna, shugaban Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya karyata cewa suna shirin daukar fansa.
Kungiyar IMN ta yi ikirarin cewa jami'an tsaro sun kashe ƴan shi'a huɗu a arangamar da ta faru a Kaduna ranar Jumu'a, kakakin ƴan sanda ya musanta.
Dakarun rundunar ƴan sandan jihar Kaduna sun yi arangama da ƴan shi'a a ranar Jumu'a ta karshe a watan Ramadan, ranar da suke kira da ranae Guds.
Shugaban kungiyar Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa likitocin da suka duba shi sun cika da mamaki sakamakon cin karo da suka yi da harsasai 38 a kansa.
Wata budurwa, Zeinab Khenyab a kasar Iran ta fuskanci daurin shekaru biyu a gidan kaso bayan ana zagin ta wallafa hotonta ba tare da sanya dankwali ba.
Kungiyar 'yan Shi'a a Najeriya ta bayyana manyan dalilinta na halartar bikin Kirsimeti tare da al'ummar Kirista a birnin Zaria da ke jihar Kaduna.
Kungiyar IMN ta ‘yan shi’a ta ce dole a tursasa gwamnatin tarayya ta gudanar da binciken musamman a kan abin da ya faru a Tudun Biri da aka kashe jama’a.
Kungiyar Shi'a a Najeriya ta tura muhimmin sako hade da gargadi ga Shugaba Tinubu kan yanke alaka da Isra'ila yayin da ta ke kai munanan hare-hare kan Gaza.
IMN ta yi zanga-zanga kan harin da aka kai cocin 'Greek Orthodox Saint Porphyrius Church' da ke Gaza yayin da rikici ke wanzuwa tsakanin Isra'ila da Falasdinu
Kungiyar Shi'a
Samu kari