Yahaya Bello
Gwamnatin Najeriya ta ce ba za ta tsaya jan kafa wajen yaki da masu yi wa tattalin arizikin kasa ta'annati. Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a yau.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, akwai alamu wasu jiga-jigan APC za su iya bijirewa Shugaba Bola Tinubu a zaben saboda wasu matsaloli da ke faruwa.
Jigon PDP a Najeriya, Segun Showunmi ya koka kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya ci amanar Nasir El-Rufai da Yahaya Bello kan halin da suke ciki a yanzu.
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a kan hanyar Okene-Lokoja da ke jihar Kogi. Hatsarin motan ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum 19.
Tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya shawarci Alhaji Yahaya Bello da ya daina wasan buyan da yake yi, ya fito ya kai kansa ga hukumar EFCC.
Lauya kuma dan gwagwarmaya, Deji Adeyanju, ya yi gargadin cewa idan hukumar EFCC ba ta yi taka tsan-tsan ba, za ta iya rusa shari'ar Yahaya Bello.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Sanata Adams Oshiomole ya caccaki tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da yaronsa, Gwamna Usman Ododo kan saɓa dokar ƙasa.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, ta caccaki tsohon gwamnan jihar Kogi kan kin mika kansa ga hukumar EFCC domin a bincike shi.
Babbar kotun jihar Kogi ta umarci shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede ya hallara a gabanta kan saɓa doka da ya yi kan binciken tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello.
Yahaya Bello
Samu kari