Akwatin zabe
Gwamnatin shugaba Paul Biya na Kamaru ta ce za ta gurfanar da jagoran 'ya adawar kasar da ya ce ya lashe zaben shugaban kas, Issa Tchiroma Bakary kan tarzoma.
Gwamnatin Kamaru ta sanar da cewa za ta gurfanar da matasa akalla 20 da aka kama a kotun soja kan zanga zangar bayan zaben shugaban kasa saboda tayar da tarzoma.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi Oguntoyinbo ya yi gargadi kan neman dawo da zaben 2027 zuwa 2026. Ya ce lamarin zai kawo matsaloli da dama a Najeriya.
Babban dan adawa a kasar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya ce zai kalubalanci shugaba Paul Biya wajen fitar da sakamakon zabe da ya nuna shi ya yi nasara.
Adelabu ya ce hadin kai ne zai dawo da APC mulki a Oyo, ya yi alkawarin kammala tashoshin wuta uku, gyaran hanyoyi da hadin kai da TAMPAN da OAPs.
Majalisar wakilai ta yi karin haske kan maganar dawo da zaben 2027 zuwa 2026. Hon. Adebayo Balogun ya ce za a dwo da zaben baya ne domin kammala shari'ar zabe.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Joash Amupitan ya ce zai yi sahihin zabe a 2027 ta inda duk wanda ya fadi zai taya wanda ya lashe murna.
An gudanar da zanga zanaga da kone kone, ciki har da kona ofishin jam'iyyar mai mulki. Dan adawa, Issa Tchiroma Bakary ya yi ikirarin kayar da Paul Biya.
Dan adawar kasat Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya ce ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi. Ya bukaci Paul Biya ya kirashi a waya ya taya shi murnar lashe zaben.
Akwatin zabe
Samu kari