Tsadar Mai
Babban malamin addinin nan kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual ya yi wani sabon hasashe mai hadarin gaske kan ƴan kasuwar man fetur a ƙasar nan.
A yayin da ake ci gaba da koka wa kan raɗaɗin cire tallafin man fetur da Shugaba Tinubu ya yi, gwamnatin jihar Ebonyi ta shirya share hawayen al'ummar jihar.
Wata mai bara ta bayyana cewa gwara gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu saboda halin matsin da ake ciki.
Majalisar Tattalin Arziki (NEC) ta ce ko wace jiha za ta raba kudaden cire tallafin mai da Shugaba Tinubu ga al'ummarsu da hanyar amfani da rijistar jama'a.
Cibiyar Koyar da Fasahar Sufuri a Najeriya ta bayyana shirin ta na mayar wa mutane motocinsu amfani da Gas madadin man fetur ganin yadda farashin man ya yi sama
Masu goyon bayan Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, kan cire tallafin man fetur, sun gudanar da zanga-zanga a majalisar tarayya da ke a birnin tarayya Abuja.
Kakakin yaƙin neman zaɓen Shugaba Tinubu, Bayo Ananuga ya buƙaci ƴan Najeriya da su ƙara haƙuri tallafin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur yana nan tafe.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da mataimakinsa, Kashim Shettima, shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio da wasu gwamnonin APC a Villa.
Bayan cire tallafi da Shugaba Bola Tinubu ya yi a watan Mayu, man fetur ya yi karanci a kasar kafin daga bisani ya yi tsada yadda 'yan kasar ba sa iya siya.
Tsadar Mai
Samu kari