Yan Kwallo
Sakamakon kamfanin INEOS ne ya mallaki Manchester United da kuma kungiyar Nice, ana fargabar daya daga cikin kungiyoyin ba zai buga gasar Europa a kaka mai zuwa ba.
Fitaccen dan wasan Real Madrid, Toni Kroos, zai cika burinsa na yin ritaya daga buga kwallon kafa a lokacin da ya ke matakin kololuwar ganiyarsa.
Cristiano Ronaldo ya zama kan gaba a jerin ‘yan wasan da ke karbar albashi mafi tsoka a 2024, wanda shi ne karo na hudu da ya ke jan ragamar, in ji mujallar Forbes.
Tawagar ƙungiyar kwallon kafa ta Najeriya yan kasa da shekaru 17, Golden Eaglets ta nada dalibin makarantar sakandare, Simon Cletus a matsayin kyaftin dinta.
Kungiyar Real Madrid ta samu nasarar doke Cadiz da ci 3-0 wanda ya ba ta nasarar lashe kofin La Liga bayan ita ma Barcalona ta sha kashi a hannun Girona.
Hukumar kula da kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nada Finidi George a matsayin sabon kocin tawagar Najeriya ta Super Eagles. Akwai babban aiki a gaban sabon kocin.
Ɗan wasan Super Eagles a Najeriya, Ademola Lookman ya zura kwallo mai muhimmanci a kungiyar ƙwallon ƙafa ta Atlanta wanda ta tsallaka zuwa wasan ƙarshe.
Kano Pillars wadda aka fi sani da “Sai Masu Gida,” ta kwashi kashinta a hannun tawagar Benin (2-1), Shooting Stars (1-2) da Enyimba (5-0) a gasar Firimiyar Najeriya.
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta nada Manu Garba, a matsayin kocin kungiyar kwallon kafar Nijeriya ta 'yan kasa da shekaru 17 (Golden Eaglets).
Yan Kwallo
Samu kari