Yan Kwallo
Wani ɗan wasan gaba na tawagar kwallon kafa ta kasar Faransa, Mahamadou Diawara, ya fice daga tawagar saboda an haramta wa ƴan wasa Musulmi yin azumi.
Bayan rasuwar jarumin fina-finan Nollywood, tsohuwar mai tsaron ragar tawagar Super Falcons ta Najeriya, Bidemi Aluko-Olaseni ta riga mu gidan gaskiya.
'Yan wasan Najeriya sun taka rawar gani a gasar AFCON da aka gudanar a kasar Ivory Coast, wannan rahoto ya tattaro wadanda suka fi samun kudi a kungiyoyinsu.
Ba Paul Pogba ne na farko a harkar kwallon kafa da ya taba amfani da sinadaran karin kuzari ba, akwai wasu ‘yan wasan kwallon da aka taba kamawa da irin laifin.
An dakatar da 'dan wasan Juventus, Paul Pogba daga buga kwallon ƙafa na tsawon shekara hudu bisa samunsa da laifin amfani da sinadarai masu kara kuzari.
Hukumar kwallon kafa ta kasar Saudiyya ta dakatar da dan wasan kungiyar Al Nassr, Cristiano Ronaldo kan nuna rashin da'a yayin wasa a karshn mako.
Tsohon mai tsaron gida na tawagar Super Eagles ta Najeriya, Vincent Enyeama, ya rasa mahaifinsa. Enyeama yanzu ya zama maraya bayan rasuwar mahaifiyarsa a baya.
A tsawon lokaci, an samu wasu 'yan wasan kwallon kafa da aikata laifuka daban-daban a wajen wajen filin wasa kuma an yanke musu hukunci bisa doka.
Wata kotu da ke zamanta a kasar Andalus ta yanke wa tsohon dan wasan Barcelona, Dani Alves hukuncin daurin shekaru hudu da watanni 6 a gidan gyaran hali.
Yan Kwallo
Samu kari