Babban kotun tarayya
Ranar Jumu'a, 5 ga watan Yuli, 2024 babbar kotun tarayya mai zama a Abuja za ta fara sauraron ƙarar da APC ta Arewa ta Tsakiya ke neman a sauke Ganduje.
Wata babbar da ke zamanta a Gwagwalada, Abuja ta yiwa sanatan bogi, Tom Makwe daurin shekara biyu bayan kama shi da laifi damfara ta kafar intanet.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi karar majalisar dokokin jihar Kaduna kan zargin gwamnatinsa da salwantar da Naira biliyan 432.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mista Godwin Emefiele ya buƙaci babbar kotun tarayya mai zama a Abuna ta sakarmasa fasfo dinsa ya fita waje.
Mutuwar Mai shari’a Adegboye Gbolagunte na babbar kotun jihar Oyo, ta kawo cikas ga ci gaba da shari’a da dama a galibin kotunan jihar a ranar Talata.
Sarkin Dawaki Babba ya shigar da kara gaban babbar kotun tarayya ya na kalubalantar matakin da gwamnatin Kano ta dauka na rushe sarakunan jihar biyar.
Wata babbar kotun tarayya da ke Legas ta kori karar da hukumar EFCC ta shigar kan Cubana Chief Priest bayan da bangarorin biyu suka cimma yarjejeniya a bayan fage.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tuni ta kammala shirin sauyawa kurkukun Keffi da ke jihar Nassarawa matsuguni saboda wasu dalilai da su ka hada da cunkoso.
Hukumar kula da harkokin shari'a a jihar Kano ta sanar da dakatar da alkalan kotun majistare uku da magatakardan kotu daya bisa zargin karkatar da kudin al'umma.
Babban kotun tarayya
Samu kari