Nade-naden gwamnati
Olubunmi Tunji-Ojo, ministan harkokin cikin gida, ana daukarsa a matsayin tauraro a gwamnatin Tinubu, amma akwai badakaloli guda 3 da baka sani ba game da shi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ɗan yi gyare gyare a naɗin tawagar waɗanda za su ja ragamar hukumar almajiri da yara marasa zuwa makaranta ta ƙasa.
Jarumin Kannywood, Sarki Ali Nuhu, ya bayyana aniyarsa ta kawo sauyi na zamani a ɓangaren shirye fina-finan Najeriya na kudu da na Arewa domin a goga da su.
Labari ya zo daga Aso Rock cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Zubaida Umar a matsayin Shugabar Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Tarayya (NEMA).
A yau Najeriya na fama da miliyoyin yaran da ba su zuwa makaranta saboda haka Birgediya Janar Lawal Ja’afar Isa mai ritaya ya zama shugaban hukumar almajirai.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ja hankalin gwamnoni cewa lokacin siyasa ya wuce, yanzu lokaci ne da zasu haɗa karfi da karfe wajen gina Najeriya.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin Kano ta yi fatali da ƙarar da aka nemi haramtawa Abba Kabir Yusuf naɗa kwamitocin riƙo kwarya a kananan hukumomi 44.
Kwamishinan ayyuka na jihar Ribas, Dakta George-Kelly Alabo ya yi murabus daga kan muƙaminsa domin karɓan tayin mukamin da shugaban ƙasa ya masa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya janye naɗin Roby Onwudiwe a matsayin mambar majalisar darektocin CBN sabida alaƙarta da jam'iyyar Labour Party.
Nade-naden gwamnati
Samu kari