Nade-naden gwamnati
Ministan ayyuka a Najeriya, Dave Umahi ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai shafe shekaru takwas a karagar mulki kamar yadda ubangji ya fada masa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce ya nada Mustapha dan Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin kwamishina saboda matashi ne da ya cancanta.
Shugaban Najeriya, Bila Ahmed Tinubu ya naɗa Dakta Dr. Abdullahi Usman Bello a matsayin sabon shugaban hukumar ɗa'ar ma'aikata ta ƙasa CCB, ya fitar da sanarwa.
Gwamnan Kano, Abba Yusuf ya nemi majalisar dokokin jihar da ta amince ya kafa sabbin ma’aikatun wutar lantarki da makamashi, tsaron cikin gida, ayyukan jin kai...
Gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu, ta karbo aron ¥15bn daga wata hukumar ƙasaar waje domin bunkasa harkar noma a Najeriya, sai an shekara 30 ba a gama biya ba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya tura sunayen mutane hudu Majalisa ciki har ɗan Sanata Rabiu Kwankwaso mai suna Mustapha domin tantance su a matsayin kwamishinoni.
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno ya amince da naɗin sababbin hadimai 168 da mambobin majalisun gudanarwa na hukumomin gwamnatin jiharsa.
Farfesa Wole Soyinka ya cika shekaru 90 a duniya, sai aka gayyato Lai Mohammed a cikin wadanda suka yi jawabi inda ya fadi irin barnar soshiya midiya a yau.
Tsohon gwamna, Nasir El- Rufa'i a cikin ƴan kwanakin nan yana kai ziyara a wajen ƴan siyasa. Za a tuna Nasir Ahmed El- Rufa'i ya kai ziyara sakatariyar jam'iyyar SDP
Nade-naden gwamnati
Samu kari