Nade-naden gwamnati
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bai wa tsohon shugaban hukumar INEC, Farfesa Attahiru Jega mukamin uban Jami'ar jihar da ke karamar hukumar Keffi.
Mako daya bayan sallamar daraktoci a ma'aikatar harkokin jiragen sama, Shugaba Tinubu ya sake nada sabbin daraktoci 46 a hukumomi daban-daban a ma'aikatar.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta naɗin alkalai 11 da zasu maye guraben da ake da su a kotun koli.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nemi majalisar dattawa Najeriya ta amince masa da naɗin alkalai 11 a kotun koli, ya tura wasiƙa ranar Laraba.
Simon Lalong ya magantu kan dalilin da yasa ya mikawa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu takardar murabus dinsa daga matsayin ministan kwadago da daukar ma’aikata.
Gwamnan Jihar Ogun, Dapo Abiodun ya amince da naɗin mai magana da yawun APC na jihar, Tunde Oladunjoye, a matsayin mashawarci kan harkokin midiya.
Kalaman tsohuwar Minista sun jawo Alkali ya hana ta samu kujera a gwamnati. Lauyoyi sun yi nasara a kan Pauline Tallen, an yi mata katanga da karbar mukami.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da murabus din Simon Lalong, mimistan kwadago da samar da ayyukan yi. Majiya daga fadar shugaban kasa ta tabbatar.
Babbar Kotun Tarayya ta rufe asusun bankunan gwamnatin jihar Oyo kan basukan ciyamomin kananan hukumomin a jihar da ya kai biliyan 3.5 tun shekarar 2019.
Nade-naden gwamnati
Samu kari