Nade-naden gwamnati
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa an samu matsala tsakanin Sarkin Wase, Alhaji Muhammadu Sambo, da Wazirinsa, Muhammadu Badamasi a fada.
A wannan rahoto da muka tattaro, za a ji bankin CBN ya fadi dalilin ma’aikata 1000 na ajiye aiki a Najeriya watanni bayan an maida wasu ofisoshi zuwa Legas.
A wani lamari na bazata, gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sallami Sakataren Gwamnatinsa tare da rusa majalisar zartaswa da sauran hadimai.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Finti ya amince da mutane bakwai da aka zaɓa a matsayin sarakunan masarautu bakwai da ya kirkiro, ya faɗi sunayensu.
Hadimin gwamnatin Muhammadu Buhari, Babafemi Ojudu ya bayyana yadda suka tsorata Tinubu kan karbar mukamin minista a gwamnatin Umaru Musa Yar'adua.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya ja kunnen masu rike da mukamai a gwamnatinsa kan shiga siyasa a shekarar 2025. Ya ce ba zai lamunci hakan ba.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya nada sabon shugaban ma'aikatan fadar gwamnati. Gwamnan ya kuma raba wasu mukaman guda biyu a gwamnatinsa.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta yi alhinin rasuwar Kwamishinar Harkokin Mata, Mrs. Elizabeth Bidei, mamba a majalisar zartarwa ta jihar wacce ta rasu a yau Talata.
Tinubu zai sanar da sunayen jakadun Najeriya nan da 'yan makonni, inda aka ce yana kan gyara ofisoshin diflomasiyya don tabbatar da aikin jakadun cikin tsari.
Nade-naden gwamnati
Samu kari