Nade-naden gwamnati
Tsohon hafsan sojojin Najeriya, Laftanar-janar Azubuike Ihejirika ya samu mukami a jihar Abia a matsayin shugaban kwamitin tsaro daga Gwamna Alex Otti.
Gwamnatin jihar Kwara ta raba motoci kirar Toyota Fortuner jeeps guda goma sha daya ga manyan alkalan jihar. Ta bawa alkalan alkalai 2024 Toyota Land Cruiser.
Gwamna Hope Uzodimma ya nada kansa a matsayin kwamishinan filaye na jihar Imo a wani mataki na hana sake aukuwar al’amuran da suka faru a baya a jihar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya kusa cika shekara daya a kan karagar mulkin Najeriya. Shugaba Tinubu zai yi wa majalisar ministocinsa garambawul.
Jerin sunayen tsofaffin Gwamnonin da magabatansu suke bincikensu a yau. Mun kawo maku jerin jihohin da ake binciken tsofaffin gwamnonin da suka sauka.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa waɗanda za su jagoranci muhimman hukumomi biyu na tarayyya, ya buƙaci su rike amana su sauke nauyi.
A ranar Juma'a, 26 ga watan Afrilu, Shugaba Bola Tinubu ya nada Jim Ovia a matsayin shugaban hukumar bayar da lamunin ilimi ta Najeriya (NELFUND).
Babbar Kotun Tarayya ta yi fatali da korafin da aka shigar kan Ministar Al'adu, Hannatu Musawa game da rashin kammala bautar ƙasa yayin da aka naɗa ta mukami.
A yayin da gwamnatin Abba Yusuf ke karin haske kan kokarin da take yi na magance karancin ruwa a Kano, ta ce tana kashe akalla N1.2bn duk wata domin samar da ruwa.
Nade-naden gwamnati
Samu kari