Nade-naden gwamnati
A yau Talata majalisar dokokin jihar Rivers mai goyon bayan Gwamna Siminalayi Fubara ta tsara tantance waɗanda za su maye gurbin kwamishinonin Nyesom Wike.
Tsohon ministan ministan tattalin arziki na zamani, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi hamdaLah bayan babban bankin Najeriya ya janye harajin tsaron yanar gizo.
Shugaba Tinubu ya nada Ajuri Ngelale wakilin shugaban kasa na musamman kan ayyukan sauyin yanayi da kuma sakataren kwamitin mutane 25 da aka kafa kan shirin GEI.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya sallami dukkan shugabannin kananan hukumomi 21 da ke jihar inda ya ce wa'adinsu ya kare a kan madafun iko.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Alhaji Yayale Ahmed da tsohon gwamnan Zamfara, Aliyu Shinkafi mukamai a Jami'o'i.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya sanar da mutuwar mataimakin shugaban ma'aikatansa, Gboyega Soyannwo bayan ya sha fama da jinya a yau Laraba.
Matsalar wutar lantarki a yankin Arewa maso Gabas ya kara ƙamari yayin da mutanen yankin suka bukaci Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ya yi murabus.
Ministan wutar lantarki, Bayo Adelabu, a ranar Lahadi, ya bayyana cewa sama da gidaje 10,000 ne suka ci gajiyar tallafin abinci na gwamnatin tarayya a jihar Oyo.
Tsohon kwamishinan ayyuka a Rivers, Alabo George-Kelly, ya alakanta murabus dinsa da yadda gwamnatin Siminalayi Fubara ke bayar da kwangiloli ba tare da kasafi ba.
Nade-naden gwamnati
Samu kari