Aikin noma
Gwamnan jihar Ogun ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kaddamar da kamfanin sarrafa auduga mafi girma a jihar Ogun. Mutane 250,000 za su samu aiki.
Farashin masara, gero, wake, da shinkafa sun karye a kasuwannin Arewacin Najeriya. A jihar Neja wanda ya ci bashin N20m ya saye abinci ya koka kan karyewar farashi.
Gwamnantin jihar Jigawa ta raba babura 300 wa manoma a jihar Jigawa domin bunkasa noma. Gwamna Namadi ya ce an raba baburan ne ba tare da kudin ruwa ba.
Gwamnatin Najeriya ta yi hadaka da kasar Japan domin tallafawa manoma 500,000 da kayan aiki domin habaka tattali da samar da abinci a damunar bana.
Sanatoci da 'yan majalisun Arewa maso Gabas sun koka cewa an ware su a shirin noma na SAPZ da gwamnatin Tinubu za ta kashe Dala miliyan 530 domin shi.
Sanata Barau Jibrin ya fitar da adadin matasan da suka nemi tallafin shirin noma da za a raba N1m zuwa N5m. Za a tantance matasan da suka nemi tallafin.
Gwamnatin Najeriya za ta raba tallafin kudi ga manoma 250,000 a fadin Najeriya. Za a raba tallafin kudi da kayan aiki domin noman shinkafa, rogo da saransu.
Sanata Barau Jbrin ya fitar da fom ta yanar gizo domin ba matasa tallafin noma daga N1m zuwa N5m. Matasan Arewa ta yamma ne za su samu tallafin a jihohi.
Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta mayar da hankali ne a wajen sama wa jama'a ayyukan da za a dade ana mora a maimakon tallafi.
Aikin noma
Samu kari