Yan bindiga
Hatsabibin dan bindiga, Ado Aliero ya yi jawabi a taron sulhu da aka gudanar a yau Asabar 14 ga watan Yunin 2025 a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Jami'an tsaro sun samu nasara kan wasu miyagun 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sun ceto mutanen da aka yi garkuwa da su bayan sun tare su a kan hanya.
Rahotanni sun nuna cewa kimanin mutum 300 ciki har da sojoji sun rasa rayukansu a wani mummunan haru da ƴan bindiga suka kai kauyuka 2 a jihar Benuwai.
Yayin da ake ci gaba da hallaka yan bindiga, rikakken ɗan ta'adda, Ado Aliero ya gayyaci zaman sulhu a karamar hukumar Danmusa da ke jihar Katsina.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani wurin da sojojin ke zama a jihar Benue. 'Yan bindigan sun hallaka wasu jami'an tsaro na jihar Benue.
Dakaru sun kashe shahararrun shugabannin 'yan ta'adda shida da mayaƙa 10 yayin gudanar da farmakin haɗin gwiwa na Operation Fansar Yamma a jihar Zamfara.
Wasu mahara sun kai hari kan bayin Allah a jihar Plateau. Miyagun maharan sun hallaka mutum hudu ciki har da wani jariri mai watanni 9 a duniya a yayin harin.
Ana fargabar sace Imam Sulaiman Idris da ke zama limamin Juma'a a karamar hukumar Maradun. An sace limamin ne yana aiki a cikin gonarsa a zamfara.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa rundunar sojojin OPFY sun hallaka shahararren shugaban 'yan ta'adda da abokansa a wani harin kwanton bauna da suka kai a Zamfara.
Yan bindiga
Samu kari