Yan bindiga
Hatsabibin dan bindiga a Arewa maso Yammacin Najeriya Bello Turji ya saki sabon bidiyo ana cikin maganar sulhu inda ya ce yana tattaunawa da gwamnati.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Neja. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro a yayin artabun da suka yi.
Jami’an tsaro, da suka hada da sojoji, 'yan sanda sun kashe ’yan bindiga 30 a Katsina, yayin da jami’an tsaro 5 da farar hula ɗaya suka rasa rayukansu.
Jihar Oyo za ta kashe N7.7bn don siyan jiragen yaki guda biyu da za su taimaka wa Amotekun da jami'an tsaro wajen yaki da masu garkuwa da mutane.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addannci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka wani fasto da mutum guda a yayin harin.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo, ya wanke Fulani makiyaya daga zargi kan matsalar rashin tsaro a yankin Kudu maso Gabas na Najeriya.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya tabo batun matsalar rashin tsaron da ake fama da ita. Ya bayyana cewa 'yan bindiga na rayuwa ne a cikin jama'a.
Wasu 'yan bindiga sun kashe 'yan banga 70 yayin da suka kai hari a wasu kananan hukumomin jihar Filato. 'yan bindigan sun kona gidaje bayan kai harin.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi artabu da jami'an rundunar Askarawan Zamfara da mafarauta. A yayin artabun an samu asarar rayukan mafarauta.
Yan bindiga
Samu kari