Yan bindiga
Mataimakin shugaban majalisar dokokin Kebbi, Samaila Bagudu, ya tsira daga hannun 'yan bindigan da suka sace shi. Rundunar 'yan sanda ta yi bayani kan lamarin.
Yan bindiga sun kashe mutum 5, sun sace mata 9 a Bargaje, karamar hukumar Isa, jihar Sokoto. Yanzu haka dai yaran rikakken dan ta'adda Bello Turji, ne ake zargi.
’Yan bindiga da ake zargin yaran Bello Turji ne sun kashe mutum biyar tare da sace wasu tara a kauyen Bargaja, karamar hukumar Isa, Jihar Sokoto.
Malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa duk ganawarsa da ‘yan bindiga ta kasance ne tare da jami’an gwamnati da rundunar ‘yan sanda.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya aika da sakon gargadi ga 'yan siyasa kan matsalar rashin tsaro. Gwamna Uba Sani ya bukaci su yi taka tsan-tsan.
Mutanen wasu kauyuka a jihar Kano na fuskantar matsalar hare-haren 'yan bindiga. Lamarin ya tilasta musu tserewa daga cikin gidajensu don neman mafaka.
Sheikh Ahmad Gumi ya ce ƴan bindiga ba sa kai hari babu dalili, yana mai kiran gwamnati da ta nemi sulhu da su domin samun zaman lafiya a Najeriya.
Majalisar Wakilai ta yi Allah-wadai da harin da ’yan bindiga suka kai wa konboyin dan majalisa Jafaru Mohammed Ali a Neja, inda jami’an tsaro suka mutu.
Gwamnatin Kaduna ta ce ta ceto mutane 500 daga hannun ‘yan bindiga ba tare da biyan kudin fansa ko amfani da karfin makami ba. Kwamishina ya yi bayani.
Yan bindiga
Samu kari