Zaben Najeriya
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a Kaduna ta kori shugaban jam'iyya, Mr Ben Kure da mashawarci a bangaren shari'a, IB Ahmed kan zargin saba dokoki.
Mata sun daura damarar ganin ba a barsu a baya ba. Yanzu haka kimanin mata 24 ne aka tsayar takarar matakin gwamna a jam'iyyun siyasa daban-daban a fadin kasar.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta roki 'yan Najeriya su taya ta tsare kayayyakin ta da ke sassan kasar daga batagari da ke kai hare-hare gabannin zabe.
shugaban masu rinjaye a zauran majalissar wakili honarabil alhassan ado doguwa yace dole ne kowanne dan nigeria ya zabi jam'iyyar APC in ba haka ba kuma ya ci..
Jam'iyyun adawa a Nigeria sun magantu kan abinda suka kira kuskure na yarda taohon kakakin majalissar tarayya Yakubu Dogara suka marawa jam'iyyar PDP baya a .
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Dan takarar shugaban kasa a NNPP, ya roki Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da ya rage kudin makaranta a jami’arsa don ‘yan Najeriya.
Bai kama sunan wani ‘dan takara ba, amma Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ta bakin Kehinde Akinyemi yace yana goyon bayan ‘Dan kudu ne a zabe mai zuwa.
Bayan nasarar da ya samu a kwanan baya a zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ga jerin ajandoji guda bakwai na Asiwaju Bola Tinubu.
Shugabannin jam'iyyar LP na kasa sunyi martani kan dakatar da direkta janar na kamfen din Peter Obi, Doyin Okupe da reshen ta na Ogun ta yi kan zargin saba doka
Zaben Najeriya
Samu kari