Zaben Najeriya
Kungiyar CFRPA ta yi mika korafi ga hukumar INEC domin neman karin bayani kan sahihancin takardun karatun shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ko a siga kotu.
Rabiu Shuaibu na jam’iyyar APC mai mulki ya lashe zaɓen cike gurbin ɗan majalisar wakilai na mazaɓar Dawakin Kudu/Warawa a Kano bayan samun ƙuri’u 35,356.
Jam’iyyar APC mai mulki ta doke ɗan takarar ADC, Ambasada Dare Bejide, a rumfarsa ta zaɓe da ke Ilawe-Ekiti, inda APC ta samu ƙuri’u 140, ADC kuma 37.
Bayan samun jinkiri na yan sa'o'i, hukumar INEC ta fara dora sakamakon zaben gwamnan jihar Ekiti a shafinta na tattara sakamako watau IReV da yammacin Asabar.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya yi Allah-wadai da kona ofishin ‘yan sanda a Isan-Ekiti, yana mai cewa lamarin ba shi da alaƙa da zaɓe.
Rahotanni sun nuna cewa an raunata dan ADC da rigima ta kaure tsakanin magoya bayan jam'iyyun APC da ADC kan sayen kuri'u a zaben gwamnan jihar Ekiti.
Daya daga cikin manyan jam'iyyar ADC a Najeriya, Dele Momodu ya bayyana cewa Atiku Abubakar zai samu kuri'u masu yawa a Arewa da Kudu, Tinubu zai sha wuya.
Hukumar zabe ta kasa ta kammala shirin gudanar da zabe a Ekiti, Kano, Nasarawa, Ondo, Enugu da Rivers a yau Asabar. Jami'an tsaro sun shirya tsaf.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya na daya daga cikin jam'iyyun da za su fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti. Akwai abubuwan da za su iya jawo mata rashin nasara.
Zaben Najeriya
Samu kari