Zaben Najeriya
Fasto Daniel Olukoya ya kalubalanci sauran Fastoci da ke hasashen zabe da cewa sun zubar da mutuncin addinin Kirista, ya ce su manzannin karya ne.
Ɗan majalisar jam'iyyar Labour Party na mazaɓun Aninri/Awgu/Oji River, Injiniya Okereke ya bayyana matakin ɗauka na gaba bayan kotu ta ƙwace kujerarsa.
Kotun zabe ta tsige Chijioke Okereke na jam’iyyar LP. Har zuwa lokacin tsige shi, Okereke ya kasance dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Aninri.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) 1 2023, Mista Peter Obi ya aika sako mai tsuma zuciya ga mabiyansa tare da karfafa masu gwiwa.
A rahoton nan, mun tattako maku sunayen wadanda kotu ta raba da kujerunsu sun hada da Sanatoci da wasu daga cikin ‘yan majalisar wakilan tarayya.
Kotunan da ke sauraron korafin zabe sun soke nasarar da Seyi Sowunmi ya samu a Legas, saboda rashin rajista a jam'iyya, LP ta rasa was 'yan majalisunta a kotu.
Kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar Bayelsa ta soke zaben mazabar tarayya ta Sagbama/Ekeremor, wanda ya kai ga Honorable tsige Fred Agbedi na jam’iyyar PDP.
Ko an daukaka kara, Gwamna Yahaya Bello ya ce PDP da LP ba za su yi nasara a kotun koli ba, bayan kotun sauraron karar zabe ta ce jam’iyyar APC ta lashe zabe.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya yi martani kan hukuncin kotun sauraran kararrakin zaben shugaban kasa, ya ce PDP ce uwar kowa.
Zaben Najeriya
Samu kari