Zaben Najeriya
Masu zanga-zanga sun taru a majalisar tarayya ranar 9 ga Fabrairu, 2026. Sun buƙaci INEC ta rika dora sakamakon zaɓe kai-tsaye ta na'ura duba da sabuwar dokar.
Majalisar koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya ta sake jaddada kira game da neman cire shugaban hukumar zabe, Farfesa Joash Amupitan daga hukumar INEC.
Babban kusa a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya soki sanatoci kan yadda suka amince da dokar zabe ta 2026. Buba Galadima ya bayyana wayon da suke son yi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kaduna ya kaddamar da aikin wani titi da jama'a suka dade suna fatan a yi masu na tsawon kusan shekaru 45.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta zargi APC da fara shirya magudin zabe a 2027 bayan majalisar dattawa ta ki amincewa da sauya wasu dokokin zaben 2027 mai zuwa.
Majaliaar wakilai da ta Dattawa sun kafa kwamitocin da za su zauna au duba banbancin da aka samu a dokar zaben da aka yi wa garambawul a Najeriya.
Shugaban Majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa an yi wa matakin da suka dauka kan tura sakamakon zabe ta na'ura gurguwar fahimta.
Yayin da ake ta surutu kan rashin kamma'a gyara a dokar zaben Najeriya, Majalisar dattawa ta amince da kudin garambawul a dokar domin inganta harkokin zabe.
Hukumar INEC ta kammala jadawalin zaɓen 2027; Farfesa Joash Amupitan ya tabbatar da shirye-shiryen hukumar duk da jinkirin gyaran dokar zaɓe a majalisar tarayya.
Zaben Najeriya
Samu kari