EFCC
George Turnah wanda ya na da kusanci da Goodluck Jonathan, ya taba zama hadimi na musamman a NDDC zai tafi gidan gyaran hali a sakamakon samun shi da laifi.
Ma'aikata sun gigice da Bola Tinubu ya fara binciken ‘barnar’ da aka yi a bankin CBN. Sannan Gwamnatin tarayya za ta yi bincike a Hukumar NIRSAL inda aka rika sata.
Tsohon Gwamnan da ya je gidan yari zai suma idan ya yi ido-biyu da Naira Biliyan 1. James Bala Ngilari ya yi karin haske a kan zargin da ake yi masa.
Miinistan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya yi magana kan rahotannin da ke cewa ya gayyato EFCC da ICPC su binciki magabacinsa Muhammad Bello.
Kwanan nan aka cafke Hadiman wasu Abdulrasheed Bawa; Rufa’i Zaki da Daniela Jimoh sai ga shi yanzu DSS ta gayyaci wasu ‘yanuwan shugaban EFCC da yake tsare.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta bayar da umurnin bai wa dakataccen shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, damar ganin lauyoyi da yan uwansa.
Wanda ake tuhuma da laifi a kotu watau Mista Godwin Emefiele, ya amince ya sasanta da gwamnatin tarayya domin a yafe masa zargin da ke wuyansa na satar biliyoyi
Hannatu Musawa ta fadi babban abin da za ta fara da shi bayan zama Ministar tarayya, a gefe guda kuwa CBN zai bincike likin kudi da sabuwar Ministar ta rika yi.
Abbas Umar Masanawa ya samu kan shi a hannun DSS saboda binciken Godwin Emefiele. Tsohon Gwamnan babban bankin ne ya yi sanadiyyar ba Masanawa mukami a NSPMC.
EFCC
Samu kari