Matsin tattalin arziki
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya caccaki salon mulkin jam'iyyar APC inda ya ce ya yi kamanceceniya da na Fir’auna wurin ganawa al'umma azaba.
'Yan kasuwa dake cinikayya a kasuwanni da dama a Kano sun shaida wa Legit cewa akwai alamun saukin farashin kaya da ake samu a yanzu daga Allah ne kawai.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi magana kan tallafin man fetur a taron APC a Abuja. Bola Tinubu ya ce tsaro na inganta kuma tattali na kara habaka a Najeriya.
Gwamnatin Tarayya ba za ta ci gaba da yakar nauyin bashin jihohi ba. Akanta Janar ta bukaci dakile asarar kudade da rungumar fasahar zamani a lissafin kudi.
Majalisar Koli ta Harkokin Musulunci (NSCIA) karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ta bukaci Majalisar Dattawa ta cire wasu sassan kudirin haraji.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya yi magana game da biyan haraji a Najeriya inda ya ba da shawarwari yan kasa su dage da ba da tasu gudunmawa.
An dorawa PreCEFI alhakin aiwatar da shirin Aso Accord don bunkasa tattalin arziki, rage gibin kudi, da karfafa hada-hadar kudade. Uba Sani ya samu mukami.
Direbobin tankunan mai sun dakatar da ɗaukar kaya a Lagos, lamarin da ke barazana ga wadatuwar man fetur da dizal, tare da haddasa fargabar katsewar sadarwa.
Sanata Lawal Usman ya ware N500m don tallafawa Musulmai a Ramadan, tare da kira ga ‘yan kasuwa su rage farashin kayan abinci domin saukaka wahala.
Matsin tattalin arziki
Samu kari