Matsin tattalin arziki
Masana sun yi magana kan dalilan da Naira ke kara daraja idan aka kwatanta da dala inda su ke ganin hakan na da alaƙa da matakan da bankin CBN ke ɗauka.
Gwamnatin Tarayya ta raba dala miliyan 68.36 ga jihohi 28 a ƙarƙashin shirin SABER don inganta kasuwanci, sauƙaƙa dokoki, da jawo zuba jari a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan kasuwa su rage farashin kayan abinci yayin da ta tallafa wa manoman Jigawa da kayayyakin noma na Naira biliyan 5.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya bude rumbun sauki domin karya farashin abinci ga talakawa. An bude wuraren sayar da abinci a Katsina, Daura da Funtua.
Hukumar kididdiga ta kasa watau NBS ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya yi gagarumar faɗuwa daga 34% zuwa 24.48% a watan Janairu.
Majalisar wakilai ta tarayya ta amince da kasafin 2025 na Naira tiriliyan 54.99 da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar mata. Ana sa ran kasafin zai canja tattalin kasar.
Bincike ya nuna cewa farashin kayan abinci ya kara karyewa a kasuwanni Maiduguri, babban birnin jihar Borno yayin da watan azumi ke kata gabatowa.
Majalisar wakilan tarayya ta bukaci ministan sadarwada hukumar NCC su dakatar da shirin ƙarin kudin kira da sayen data, ta ce akwai bukatar inganta sabis.
Babban bankin Najeriya, CBN ya kawo sabon tsarin cajin kudi ta ATM. Za rika cire N100 kan kowane N20,000 idan mutum ya cire kudi ta ATM din da ba na bankinsa ba.
Matsin tattalin arziki
Samu kari