Jihar Ebonyi
Hatsarin mota ya kashe matashiya mai shirin yiwa kasa hidima a hanyar Afikpo, Ebonyi. Sauran matasa sun ji rauni kuma an garzaya da su asibitin DUFUHS.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi ta zaɓi Chidiebere Egwu a matsayin wanda zai maye gurbin mataimakin shugabanta na dhiyyar Kudu maso Gabas, Ali Odefa.
Rundunar ‘yan sanda ta kama mutane 17 a Afikpo, Ebonyi, bayan sun kashe Uromchi Okorocha bisa zargin maita. Sufeto Janar ya la’anci daukar doka a hannu.
Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya halarci wurin taron rabon kayan tallafi na wani ɗan majalisar tarayya na LP, ya ce babu gaba ko ƙiyayya a siyasa.
Gwamnaan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya ba shugabannin kananan hukumomi wa'adi domin su biya ma'aikatan da ke karkashinsu hakkokin da suke bin bashi.
Ma'aikatan Ebonyi za su dara. Gwamnansu, Francis Nwifuru zai gwangwajesu. Za a ba kowane ma'aikaci kyautar N150,000 don shagalin bikin kirismimeti.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya ce mahaifinsa na fuskanci tsana, hassada da tsangwama a kauyensu sabida Allah ya masa arziki lokaci guda.
Mahaifin Gwamna Francis Ogbonna Nwifuru na jihar Ebonyi, Eze Ezekiel Nwifuru Nwankpuya samu sarauta a yankin Oferekpe da ke karamar hukumar Izzi.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya sake dakatar da wani kwamishina. Gwamnan ya dauki matakin ladabtarwar ne bayan zargin kwamishinan da rashin biyayya.
Jihar Ebonyi
Samu kari