Jihar Ebonyi
Hukumar Kwalejin Kimiyyar Lafiya da Fasaha ta jihar Ebonyi ta tabbatar da harin da wasu miyagu suka kai dakin kwanan dalibai mata, ta ce an jikkata mata tara.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya roki talakawan jihar da su sake zaben jam'iyyar APC a 2027 tare da yafe masu kura kuran da suka tafka a baya.
Jam'iyyar NDC ta bayyana sunayen mutanen da ta saka a kwamitik tantance masu neman takarar shugaban kasa, gwamnoni, da yan Majalisar tarayya da jihohi.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa gwamnonin sun sanar da uzurorinsu wanda ya sa ba su halarci zaman tantancewar ba.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Sarkin gargajiya na Ishinkwo, Eze Josephat Ikegwu, a jihar Ebonyi bayan sun kai hari gidansa da dare, lamarin ya girgiza al’umma.
Jam’iyyar APC ta bayyana damuwa kan zargin mambanta na da hannu a sace da kashe Francis Igwe, mahaifin tsohon mataimakin gwamna, tana goyon bayan adalci.
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mahaifin tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Kelechi Igwe, bayan sum yi garkuwa da shi. 'Yan sanda sun cafke wadanda ake zargi.
Wasu ‘yan bindiga sun sace Francis Igwe wanda shi ne mahaifin tsohon mataimakin gwamnan Ebonyi, Dr. Kelechi Igwe, a safiyar Lahadi a Ndufu-Alike.
Sanata Hanga da Nwaebonyi sun kacame da rigima yayin zaman kare kasafin kuɗin ma'aikatar ayyuka. An samu sabani kan iko da nuna fifikon jam'iyya.
Jihar Ebonyi
Samu kari