Jihar Ebonyi
Majiyoyi sun tabbatar da mutuwar Christopher Igwe, dan'uwan kwamishinan Ebonyi, bayan wasu ’yan fashi sun bude wuta suka harbe shi yayin wani da ake zaman makoki.
Babbar kotun tarayya ta Abakaliki ta soke zaben kananan hukumomi a Ebonyi, ta tsige shugabanni 13 da kansiloli 171, ta ce an karya dokar zabe ta kasa.
An sha biki a jihar Ebonyi bayan daura auren kanin ministan ayyuka, Injiniya Silas Umahi da yar uwar gwamnan jihar mai suna Cynthia Rebecca Nwifuru.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ebonyi ta kama wani malamin addinin Kirista, Fasto Ndibueze Okorie da ya rutsa wata budurwa yake amfani da ita na tsawon lokaci .
Gwamna Francis Nwifuru ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa tafiyar da ya yi zuwa kasashen ketare neman magani ya je, ya ce babu abin da ke damunsa.
Gwamnatin jihar Ebonti ta hannu mai dakin Gwamna Francis Nwifuru ta fara rabawa zawarawa tallafin gidaje domin su samu wurin zama a kananan hukumomi 13.
Wani matashi ya yi tattaki daga Ikorodu zuwa Abakaliki na tsawon kwanaki 17 don godiya ga Gwamna Nwifuru, ya samu kyaututtuka ciki har da tallafin N10m.
Gamayyar jam'iyyun adawa a jihar Ebonyi sun kafa kawance a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar ADC, inda suka bayyana shirinsu na hamɓarar da gwamnatin APC a 2027.
Gwamnoni da dama sun haura dokar mafi karancin albashin Najeriya watau N70,000, jihar Imo ce a sahun gaba bayan Uzodinma ya yi kari zuwa N104,000.
Jihar Ebonyi
Samu kari