
Hukumar DSS







Za a ji Ahmed Muhammad Makarfi yana zargin cewa ana bi ana cafke magoya bayan PDP a Kaduna, yanzu haka an kama Darektan yada labarai na kwamitin yakin zabe.

Rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta sanar da yan Najeriya shirin da wasu mutane ke yi na son kawo hargitsi a kasar bayan zaben gwamnoni na 18 ga watan Maris.

Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Kaduna ta ce hukumar yan sandan farin kaya DSS ta kama mambobinta uku kan zarginsu da shirin tada rikici yayin zabe.

Hukumar yan sandan farin kaya, DSS, ta ce ta yi nasarar kama wani mutum mai suna Aliyu Yahaya wanda ake zargin dillalin makamai ne kuma na hannun daman Damina.

Yan sandan farin kaya na DSS sun kai sumame wani gida da ake amfani da shi a matsayin ofishin kamfe inda suka gano bindigu, wukake da wasu muggan makamai a Kano

Jam'iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano ta ce hukumar DSS ta shiga jami'an hukumomin tsaron da ke yiwa mambobinta bita da kulli yayinda ake shirin zaben shugaban.
Hukumar DSS
Samu kari