Delta
Gwamnan Kuros Riba, Bassey Otu ya ce kyakkyawan shugabancin Bola Tinubu ne jawo ra'ayin gwamnoni da manyan ƴan siyasa zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta shirya zuwa kotu kan sauya shekar gwamnan jihar Delta zuwa APC. Ta bayyana cewa ba ta yarda da sauya shekar ba.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya bayyana nadamarsa kan amincewar da ya yi ya zama mataimakin Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na 2023.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa wasu gwamnonin jam'iyyar PDP za su koma APC saboda salon shugabancin Bola Tinubu da APC.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya ce dole ne Bola Tinubu ya zarce a 2027. Ya bukaci 'yan APC su tabbatar Tinubu ya samu mulki karo na biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan guguwar siyasa da ta kunno kai a Najeriya bayan gwamna da tsohon gwamna sun bar PDP suka dawo APC a jihar Delta.
PDP na shirin taron gaggawa bayan sauya sheƙar 'ya'yanta akalla 300 zuwa jam'iyyar APC saboda rikice-rikicen cikin gida a matakin jihohi da ƙasa.
Bayan komawa APC a Najeriya, Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya yi alkawarin kawowa Bola Tinubu kuri'u miliyan 1.4 a zaben shekarar 2027.
Hadimin Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta a bangaren matasa da kungiyoyin farar hula, Harrison Gwamnishu ya ajiye aikinsa saboda matsalar tsaro.
Delta
Samu kari