Cristiano Ronaldo
Malamin addini mai neman takarar gwamnan Kano a ADC, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce rashin abokan aiki ne ya hana Cristiano Ronaldo tabuka abin kirki a kofin duniya.
An take wasan Spain da Portugal a gasar kofin duniya, inda ake so a fitar da kasar da za ta je zagen kusa da na kusa da na karshe. Legit Hausa za ta bibiyi wasan.
Cristiano Ronaldo ya sanar da cewa gasar cin kofin duniya ta FIFA 2026 ita ce ta karshe da zai buga wa Portugal, yana mai cewa zai yi ritaya a lokacin da ya ga dama.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Cristiano Ronaldo ya kafa sabon tarihi a gasar Kofin Duniya bayan zura kwallo a karo na shida a tarihi, yayin da Portugal ta doke Uzbekistan da ci 5-0.
An karyata cewa Cristiano Ronaldo ya bar Riyadh zuwa Madrid yayin da rikicin Gabas ta Tsakiya ke tsananta, bayan hare-haren ramuwar gayya da Iran ke yi.
Lionel Messi ya zarce Ferenc Puskás, inda yanzu ya zama dan wasan da ya fi kowa yawan kwallayen da ya ba da aka zura a raga a tarihin kwallon kafa.
Kungiyoyin Real Madrid da FC Barcelona sun fafata sau 262 a tarihi. Madrid ta yi nasara sau106 Barcelona ta yi nasara sau 104. Sun yi kunnen doki sau 52.
Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or sau 8, mafi yawa a tarihi yayin da Ronaldo ke biye da shi. Rahoton Legit Hausa ya dubi manyan zakarun da sababbin taurari.
Cristiano Ronaldo
Samu kari