Ado Doguwa
Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Alhassan Ado Doguwa, ya fito ya nemi yafiya a wajen jam'iyyar APC reshen jihar Osun, kan wasu kalamai da ya yi.
Kotun Daukaka Kara da ke birnin Abuja ta wanke dan Majalisar Tarayya daga jihar Kano, Hon. Alhassan Ado Doguwa kan zargin kisan kai a zaben 2023 da ya gabata.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kano da ke wakiltar Tudun Wada/Doguwa, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya mayarwa Rabiu Musa Kwankwaso martani kan zaben 2027.
Kwamitin majalisar wakilai na musamman kan satar danyen man fetur ya aika da gargadi kan barayin man fetur. Ya sha alwashin ganin bayan ayyukansu.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Doguwa/Tudun Wada, Alhassan Ado Doguwa, ya lashi takobin sanyawa jam'iyyar APC ta yi nasara a Kano a zaben 2027.
Dan majalisa mai wakiltar Tudun Wada da Doguwa ya fusata bisa yadda takwaransa mai wakiltar Kiru da Bebeji, AbdulMumin Jibrin Kofa ya zarge shi da kisan kai.
Dan majalisar da ke wakiltar Doguwa/Tudun Wada a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya caccaki takwaransa na jam'iyyar NNPP, Abdulmumin Jibrin Kofa.
Dan majalisar tarayya, Alhassan Doguwa, ya karyata ikirarin cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatarwa yan majalisa da fankon kasafin kudin shekara mai zuwa.
Yan Najeriya sun yi martani bayan kotu ta yanke hukunci kan shari'ar gwamnatin jihar Kano da Alhassan Ado Doguwa wanda ake zargi da kisan kai a lokacin zaben 2023.
Ado Doguwa
Samu kari