Chad
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya yi nasarar zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin yankin Tafkin Chadi, ya ce zai maiɗa hankali kan bunƙasa yankin.
Kasar China ta fitar da sanarwar cewa ministan harkokin wajenta zai shigo Najeriya, Namibia, Congo da Chadi domin karfafa kasuwanci alakar juna da sauransu.
Sojojin Najeriya, Nijar da Chadi sun fara sintirin bai daya da luguden wuta kan 'yan ta'addar Lakurawa domin murkushe su. Sojojin za su tsare iyakoki.
Kasar Chadi ta sanar da yanke alakar soji da Faransa. A yanzu haka ƙasar Chadi ta karkara wajen kulla alaka da Rasha. Sojojin Faransa za su fice daga kasar Chadi.
Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata jita-jitar sanya hannu a auren jinsi karkashin yarjejeniyar Samoa inda ta ce babu wannar maganar kwata-kwata a cikin tsarin.
Dakarun hadin gwiwa na kasashe masu yaki da Boko Haram (MNJTF) sun fatattaki maboyar miyagu a iyakokin kasar nan da Kamaru da tafkin Chadi, kuma sun yi nasara.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya taya shugaban kasar Chadi, Mahamat Deby murnan lashe zabe inda ya yi masa alkawarin ba shi dukkan goyon baya a kasar.
A Nahiyar Afirka akwai kasashe da dama da ke da masu amfani da harshen Hausa wandanda suka yi tashe dalilin harkokin kasuwanci da kuma sana'o'i da suka kware.
Madugun 'yan adawa na kasar Chadi, Yaya Dillo Djerou, ya rasa ransa yayin da sojoji suka kai farmaki a hedikwatar jam'iyyarsa kan zargin yunkurin juyin mulki.
Chad
Samu kari