Calabar
Uwargidan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta halarci bikin al'adun Kalaba na 2024. Aisha Buhari ta caba ado sosai kuma ya ja hankalin al'umma.
Majalisar Dattawa ta yi bankwana da gawar tsohon shugabanta, Dr. Joseph Wayas wanda ya rasu tun a ranar 30 ga watan Nuwambar 2021 bayan fama da jinya.
An samu bayanai kan matukin jirgin saman da ya yi hadari da jami'an NNPCL. Wanda haɗarin ya ritsa da shi babban ne sosai a kungiyar matuƙa jirgin sama ta kasa.
Gwamnatin Bola Tinubu ta samu matsala a kan aikin titin Lagos zuwa Calabar kan kudin da aka biya wadanda aikin ya shafa. Mutanen sun maka ta a kotu.
Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu ya bayyana cewa yanzu wuta ta kara samuwa a sassan kasar nan biyo bayan shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Mutane da dama sun jikkata bayan wasu miyagu sun farmaki babbar motar bas makare da kayan abinci a jihar Cross River inda suka tafka barna tare da sace kaya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana babban titin da gwamnatinsa ke ginawa daga Lagos-zuwa Calabar da alamar ci gaba ce da zai samar da aikin yi.
Gwamnatin tarayya ta sanar da fara karbar harajin N3000 kan hanyar Legas-Calabar domin mayar da kudin da za'a kashe kan aikin. Ministan ayyuka ne ya bada sanarwar
Ƴan Najeriya sun nuna kin amincewa da biyan Naira dubu uku a matsayin kuɗin shiga ga masu bin titin Legas-Kalaba idan ya kammala.Kusan motoci dubu 50 za su bi titin
Calabar
Samu kari