Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari ya kashe kasa domin babu abin da ya jawo hauhawan farashi har Naira ta rasa kima da darajarta a ra’ayin Muhammad Sanusi II irin cin bashi daga CBN
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya soki kalaman da Shugaba Tinubu ya yi na cewa ya gaji tarin basussuka a ƙasa.
Tsohon ministan kuɗi a Najeriya, Dakta Onaolapo Soleye ya rasu da sanyin safiyar ranar Laraba, 15 ga watan Nuwamba, 2023 yana da shekaru 90 a duniya.
Mai ba shugaban kasa shawara a kan tsaro Mallam Nuhu Ribadu ya ce Muhammadu Buhari ya damkawa Shugaba Bola Tinubu ragamar kasar nan ne a tsiyace.
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ta ya jam'iyyar All Progressives Congress (APC) murnar lashe zaɓen gwamna a jihohin Kogi da Imo na ranar Asabar.
Rabaran Mathew Kukah, ya bayyana a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba, cewa sukar gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da yake yi ba wai na kashin kai bane.
Wani bincike da aka gudanar ya nuna yadda gwamnatin tara daga shekarar 2015 zuwa 2023 ta kashe akalla N90bn kan tafiye tafiyen shugaban kasa a jirgi.
Za a fahimci cewa ashe Janar Sani Abacha bai saci wani kudin Najeriya daga baitul-mali ba, ya saida mai ne ta hannun wasu saboda takunkumin da aka kakaba masa.
Ƙungiyar shugabannin matasan Arewa (NYLF) ta bayyana cewa ƴan Arewa ba su ikon yin ƙorafi kan naɗe-naɗen da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ke yi.
Muhammadu Buhari
Samu kari