Gwamnatin Buhari
Fadar shugaban kasa ta bada sanarwa an yi waje da wanda yake jagorantar HYPREP. An kirkiro shi ne domin magance matsalar gurbata yankin Neja-Delta da sinadarai
Babban mai taimaka ma shugaba Buhari a ɓangaren watsa labarai wato Femi Adesina ya bayyana cewa bawai iya gwamnati ba ce ke da hurumin samar da ayyukan yi ba.
Za a samu labari cewa Gwamnatin Tarayya ta fara shirin cefanar da Asibitin Fadar Shugaban Kasa da wasu sassa da ke karkashin fadar gwamnatin ga ’yan kasuwa.
Muhammadu Buhari ya nuna Gwamnati a shirye ta ke wajen ganin ta rage talauci tare da samar da hanyar wanzar da adalci, da kawo cigaba mai dorewa ga ma’ikata.
Ganin Muhammadu Buhari ya dare kan mulki a Mayun 2015, saura ‘yan kwanaki ya bar ofis, Femi Adesina ya fitar da takarda kunshe da cigaba da aka kawo a shekaru 8
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsawaita wa’adin mulkin shugaban hukumar shige da fice na kasa, Isah Jere Idris, har zuwa ranar Litinin, 29 ga watan Mayu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce karfin halin Atiku Abubakar da Peter Obi suka yi sanadiyyar da Tinubu ya doke su, ya ba Gwamnoni shawara, ya ce a dauki darasi.
Bayan taron FEC, Ministan labarai, Lai Mohammed ya ce ‘yan kwangilan da ke titin Legas-Ibadan da na Kano-Zaria da Zaria-Kaduna sun kusa gama aikinsu a Najeriya.
Gwamnonin Najeriya sun ce za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan wasu batutuwa da suka shafi goben kasar da kuma tattalin arziikinta da kudin shiga.
Gwamnatin Buhari
Samu kari