Gwamnatin Buhari
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, ya yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya ceto yan Najeriya da suka makale a Sudan.
Watakila Shugaban kasa Muhammadu Buhari na baiwa wasu fitattun yan Najeriya hakuri ne a sakonsa na ranar sallah wadanda suka hada da Bola Tinubu da Osinbajo.
Garba Shehu, kakakin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya magantu akan makomar yan Najeriya da suka makale a yakin Sudan, yana mai fadin kokarin da gwamnati ke yi.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ce bayyana murnarasa kasancewa Asiwaju Ahmed Bola Tinubu da Sanata Kashim Shettima ne za su gaji Shugaba Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana da tabbacin cewa yan Najeriya za su kare martabar damokradiyyar kasar shiyasa ba shi da haufi a kan haka ko kadan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna matsuwarsa na son mika mulki a ranar 29 ga watan Afrilu tare da komawa mahaifarsa wato garin Daura da ke jihar Katsina.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa rashin tsagaita wuta da ɓangarorin da ke faɗa juna suke yi a Sudan, shine ya sanya ba ta kwaso ƴan Najeriya da ke can ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya roki yan Najeriya su yi masa afuwa idan ya musu ba daidai ba yayin da ya ke gudanar da ayyukansa cikin shekaru bakwai na jagoranci.
Mabiya addinin gargajiya a Najeriya sun yunkuro suna neman FG ta ware musu ranar 20 ga watan Agustan ko wacce shekara a matsayin hutu a matsayinsu na yan kasa.
Gwamnatin Buhari
Samu kari