Jihar Borno
Babban dan Mamman Nur, wanda ya kafa kungiyar ta'addanci ta ISWAP, Mahmud Mamman Nur Albarnawy, ya mika wuya ga jami’an hukumar NSCDC a Maiduguri, jihar Borno.
Rahotanni sun bayyana cewa dan ta'addan Boko Haram, Alhaji Wosai ya tsere daga mabuyar tawagarsa tare da mika wuya ga sojojin da ke atisayen 'Hadin Kai' a Borno.
Rundunar sojojin Najeriya ta mika dalibar Chibok da suka ceto ga gwamnatin jihar Borno a jiya Alhamis. Rundunar ta ce za ta cigaba da kokarin ceto sauran.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba kan 'yan ta'adda a jihohin Ƙaduna da Borno. Sojojin sun yi nasarar ceto mutanen da aka sace.
Mun samu labarin rasuwar mahaifiyar jajirtaccen dan sandan da aka dakatar, DCP Abba Kyari wadda ta rasu a yau Lahadi bayan fama da jinya. Za ayi jana'iza a Borno.
Wasu bama-bamai da 'yan ta'adda suka dasa a kan hanya a jihar Borno sun yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum 11 tare da raunata wasu mutanen daban.
Hadimin Gwamna, Babagana Umara Zulum a bangaren harkokin al'umma, Cif Kester Ogualili a ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya a yau Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa wasu da ake kyautata zaton ‘yan ta’addan Boko Haram ne da suka tuba sun kona shingayen binciken kwakwaf na hukumar NDLEA da kwastam a Borno.
Shugaban kungiyar NLC a jihar Borno, Yusuf Inuwa, ya ce kudaden fansho na Naira 4,000 da ake biya a duk wata ga wasu da suka yi ritaya a jihar ya yi kadan.
Jihar Borno
Samu kari