Jihar Borno
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnoni hudu sun sanya dokar hana fita ta awanni 24 a jihohinsu yayin da zanga zangar lumana ta rikide zuwa tashin hankali.
Rahotanni sun bayyana cewa an kashe wasu matasa guda hudu da ke aiki a wani gidan mai a jihar Borno yayin da zanga-zangar yunwa ta rikide zuwa tashin hankali.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta sanar da sanya dokar hana fita ta awanni 24 a fadin jihar biyo bayan fashewar bam a wata kasuwa. Gwamna Zulum ya ba da umarnin.
Wani jami'in tsaro ya yi harbi bisa kuskure lokacin da ake gudanar da zanga-zangar nuna adawa da tsadar rayuwar da ake fama da ita a jihar Borno.
Rahotanni sun nuna aƙalla mutane 19 sun kwanta dama bayan wani bam da ƴan ta'addan Boko Haram suka dasa ya tashi a teburin mai shayi a jihar Borno.
Wani bam da 'yan ta'addan Boko Haram suka dasa ya yi sanadiyyar rasuwar wani babban akanta a jihar Borno. Wasu mutane da dama sun raunata a harin.
'Yan sanda a jihar Bauchi sun yi caraf da hadimin Sanata Ali Ndume da wasu magoya bayansa mutum biyu. Sun cafke su ne bayan sun yi yunkurin yin gangami.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda takwas.
Wasu mayakan Boko Haram ne sun kai hari ofishin ‘yan sanda na Jakana da ke Konduga a jihar Borno inda suka kashe jami'ai, sace makamai da kona motoci.
Jihar Borno
Samu kari