Jihar Borno
'Yan gudun hijira a jihohin Niger da Borno sun roki Shugaba Bola Tinubu ya tausaya musu wurin dawo da Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu.
Tsohon babban mai tsawatarwa na majalisar dattawa ya ci gaba da sukar shugaban kasa Bola Tinubu. Ndume ya ce mafi karancin albashin N70,000 ya yi kadan.
Sanata Ali Ndume da ke wakiltar Borno ta Kudu ya yi martani kan bukatar ya sauya sheka zuwa PDP ko kuma wata jam'iyya kamar yadda aka sanar da shi.
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta cafke wata matar aure a yankin ƙaramar hukumar Chibok bisa zargin ta kashe mijinta ta hanyar kwaɗa masa gatari a kai.
Hukumar dakarun haɗin guiwa na sojoji ta bayyana cewa, aƙalla mayakan Boko Haram 263 ne suka miƙa wuya tare da tuba a cikin sati daya a jamhuriyar Kamaru.
Dan Gwamna Babagana Umara Zulum ya karyata zargin da ake masa na an tsare shi a kasar Indiya bisa laifin kashe wani dan kasar China a gidan rawa da daddare.
Mambobin Majalisar Dattawa a Najeriya sun yi tawaye game da bukatar daukar tsattsauran mataki kan Sanata Ali Ndume bayan caccakar gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamnatin jihar Borno ta ƙaryata labarin da ake yadawa cewa dan Gwamna Babagana Zulum ya hallaka wani ɗan Indiya a gidan Gala bayan samun hatsaniya.
Sanata Tahir Mungono daga jihar Borno ya zama sabon mai tsawatarwa a majalisar dattawan Najeriya bayan APC ta sauke Muhammed Ali Ndume yau Laraba.
Jihar Borno
Samu kari