Jihar Borno
Gwamnatin Najeriya ta kashe N26m domin aikin gyaran madatsar Alau a ranar 29 ga watan Yulin 2024, kusan wata daya kafin ambaliyar ruwa ta mamaye Maiduguri.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA) ta ce zuwa yanzun ta gano gawarwakin mutum 30 waɗanda suka rusu a ambaliyar ruwan da ta kusa shafe Maiduguri.
A wannan labarin za ku ji shugaban majalisar dattawan kasar nan, Rt. Hon. Godswill Akpabio ya taya mazauna Borno da Bauchi alhinin ambaliyar ruwa.
A wannan rahoton, gwamnatin jihar Yobe ta ba da sanarwar samun ambaliyar ruwa a kananan hukumomi tara na jihar sakamakon cikar dam din Dadinkowa da Lagdo.
Rahotanni sun nuna cewa wasu mazauna birnin Maiduguri sun fara komawa gidansu biyo bayan janyewar ruwan ambaliya da safiyar yau Laraba a jahar Borno.
Ambaliyar ruwa a Maiduguri ta kashe yan Boko Haram sama da 100 a dajin Sambisa. An ruwaito cewa ambaliyar ta haura maboyar Boko Haram ne yayin da suke barci.
Hukumar hasashen yanayi ta kasa (Nimet) ta gargadi mazauna kasar nan da cewa za a samu mamakon ruwan sama hadi da tsawa daga ranar Laraba zuwa Juma'a.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi magana kan ambaloyar ruwan da ta auku a jihar. Ya ce mutane miliyan daya lamarin ya shafa.
Gwamna Babagana Umaru Zulum ya tabbatar da karɓar N3bn daga gwamnatin tarayya yayin da ambaliya ta tarwatsa mutane sama da miliyan guda a Maiduguri.
Jihar Borno
Samu kari