Jihar Borno
Rahotanni sun bayyana cewa wata tirela ta yi karo ta gefe da motar bas din ma'sikatan jami'ar jihar Borno, mutum 3 sun kwanta dama wasu 30 sun jikkata.
An samu tashin wani bam a jihar Borno a ranar Laraba, 11 ga watan Disamban 2024. Bam din ya tashi ne a wani rukunin gidaje da ake ginawa a wani kauye.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ce ya samu nasarori a a bangaren yaki da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta. Ya ce an rage yawansu.
Babbar kotun jiha ta yanke hukuncin a shari'ar mama boko haram. An zarge da wasu mutane 2 bisa damfarar motar miliyoyin Naira. Wannan ne karo na 6 da aka daure ta.
Gwamnatin jihar Borno ta yi rabon kayan aiki ga dakarun sojojin Najeriya masju yaki da 'yan ta'adda. Gwamnatin ta raba motoci da babura ga jami'an tsaron.
Mataimakin gwamnan Borno, Dr. Usman Kadafur ya tsallake rijiya da baya. Jirgin Max Air da ya dauko shi da wasu fasinjoji 70 ya samu matsalar inji.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi zargin cewa akwai mutanen da ba su son rikicin Boko Haram da ya addabi Arewa maso Gabas, ya kare.
Dan majalisar mazabar Damboa/Gwoza/Chibok a majalisar wakilai, Hon. Ahmadu Jaha ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya janye kudurin gyaran haraji daga majalisa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ja kunnen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan illar da ke tattare da zartar da kudirin haraji.
Jihar Borno
Samu kari