Murnar ranar haihuwa
Wata kyakkyawar mata ta nuna hotunan lokacin da take dauke da wani cikin da ta yi na 'ya'ya hudu, mata a kafar sada zumunta sun girgiza, sun yi martani a kai.
Wata mata yar Najeriya mai suna Misis Taiwo Lawal ta haihu daga karshe ranar 11 ga watan Mayu, 2022 bayan kwashe shekaru shida (6) tana dauke da juna biyu.
Wani dattijo mai shekaru 83 da haihuwa dan kasar Uganda ya shiga farin ciki bayan ya samu haihuwa yayin da ya kai shekaru 79 haihuwa ba tare da ya taba haihuwa
Jajirtaccen dan sandan da aka dakatar kuma tsohon kwamandan hukumar leken asiri ta IRT, DCP Abba Kyari, wanda yanzu haka yake tsare a hannun hukumar NDLEA.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci a dauki matakan gaggawa game da yawan haihuwa da ake yi a Najeriya ta hanyar fadada shirin samar da hanyoyin bada tazarar hai
Wata mata mai shekaru 40 ta haifi 'ya'ya 44 a tsawon rayuwarta tare da mijinta da ya tsere bayan da ya cinye dukkan kudin da ta mallaka tare dashi. An ga bidiyo
Murnar ranar haihuwa
Samu kari