Bayelsa
Kotun zaɓe ta kammala zaman sauraron hujjojin kowane ɓangare a karar da ɗan takarar APC ya ƙalubalanci nasarar Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya umarci gwamnoni su fara biyan kudin rage radadi ga ma'aikata, Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya amince da biyan N35,000.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya naɗa tare da tura sunayen sababbin kwamishinoni zuwa ga majalisa dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su.
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Bayelsa ta samu nasarar lashe zaben dukkan kananan hukumomin jihar wanda aka gudanar ranar Asabar, 6 ga watan Afrilu. 2024.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya ba da hutun yau Jumu'a, 5 ga watan Afrilu, 2024 domin bai wa ma'aikata damar komawa gida su kaɗa kuri'a a zaben Asabar.
Fusatattun dakarun sojoji sun kai farmaki kan maboyar shugaban 'yan ta'addan da ke da hannu a kisan da aka yi wa sojoji 16 a jihar Bayelsa. Sun kona gidaje.
Yayin da dan takarar gwamnan Bayelsa, Timipre Sylva da jam'iyyar APC ke zargin nuna musu wariya a shari'ar zaben jihar, kotu ta yi fatali da korafin a jiya.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar zaben jihar Bayelsa, jami'yyar APC da dan takararta a zaben jihar sun bukaci a rusa alkalan shari'ar zaben jihar.
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri ya shirya tafiya da ƴan dawa a gwamnatinsa. Gwamnan ya yi nuni da cewa 'yan jam'iyyun adawa za su samu mukamai a karkashinsa.
Bayelsa
Samu kari