Bayelsa
A karshen makon da ya gabata ne wani mutum da aka bayyana sunansa da Tony ya fille kan budurwarsa a unguwar Kabeama da ke karamar hukumar Sagbama ta jihar Bayelsa.
Al'ummar garin Amarata dake karamar hukumar Yenagoa, jihar Bayelsa sun shiga tashin hankali a ranar Asabar, yayin da mummunar gobara ta lakume dukiya.
Madam Obebhatein Jonathan, yayar tsohon shugaban ƙasa, Dakta Goodluck Jonathan, ta riga mu gidan gaskiya bayan jinya a asibiti a Yenagoa, jihar Beyelsa.
Iyayen yarinya yar shekara 4 da aka aurawa tsoho dan shekara 54 a jihar Bayelsa sun yi bayani cewa al’ada ce kawai aka yi domin ceto rayuwar yarinyar.
Wani dan Najeriya ya kera keken ruwa, ana iya amfani da fasaharsa mai ban sha'awa a kan babban teku. Ya gwada shi akan kogi don nuna yana aiki a zahiri.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta dauki mataki kan auren da aka kulla tsakanin yar shekara 4 da wani dan shekara 54 a garin Akeddei da ke karamar hukumar Sagbama ta jihar.
An shiga rudani a kauyen Akeddei da ke jihar Bayelsa bayan yarinya 'yar shekara hudu ta auri dattijo mai shekaru 54, ta bayyana dalilin auren dattijon.
Jam'iyyar APC ta yi zargin cewa Gwamna Douye Duri na jam'iyyar PDP na kulƙa makircin yadda EFCC zata kamo Timipre Sylva ta gurfanar da shi a gaban kuliya.
Akwai dalilai masu ƙarfi da suka sanya jam'iyyar Labour Party da ƴan takararta ba su yi abun kirki ba a zaɓen gwamnan da aka gudanar a jihohin Bayelsa, Imo da Kogi.
Bayelsa
Samu kari