Bayelsa
Wani jirgin ruwa da ya dauko kayayyaki da fasinjoji ya gamu da hatsari a jihar Bayelsa. Jirgin ya gamu da hatsarin ne yana kan hanyar zuwa birnin Yenagoa.
Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar Gwamna Douye Diri na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Bayelsa da aka yi a watan Nuwambar 2023.
Gwamna Douye Diri na jam'iyyar PDP ya kara samun nasara a karar da LP da ɗan takararta na gwamna suka nemi kotun ɗaukaka kara ta tsige shi, alkali ya kori karar.
Gwamnan jihar Bayelsa, Duoye Diri, ya gargadi kwamishinoninsa da su yi abin da ya dace a jihar. Gwamnan ya ce duk wanda ya gaza tabuka komai zai rasa kujerarsa.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya ce kwata-kwata bai bukatar kasancewa mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2027 da ke tafe kamar yadda ake yadawa
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba kasar nan za ta shawo kan matsalar tabarbarwar tattalin arziki.
Kotu ta sallami shari'ar da ake yi tsakanin gwamnatin tarayya da sanata mai wakiltar Bayelsa ta tsakiya, Benson Konbowei kan amfani da takardun NYSC na bogi.
Dakarun sojojin sama sun yi nasarar lalata haramtattun wuraren tace man fetur a jihohin Imo, Rivers da Bayelsa. Sun kuma lalata kayayyakin da ake amfani da su.
Gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Duoye Diri, ya kirkiro sababbin ma'aikatu guda biyu a gwamnatinsa. Gwamnan ya kuma da rantsar ƙarin kwamishinoni 15.
Bayelsa
Samu kari