APC
A yanzu haka dai wani kwamitin mutane 5 na kotun koli ya fara zaman yanke hukunci kan shari'ar gwamnan Kano. Gwamna Abba na fatan za samu nasara a kotun.
Kotun Koli ta tabbatar da Bala Mohammed matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Bauchi da aka gudanar a watan Maris, 2023. Ta yi watsi da karar APC.
A yau Juma'a ce za a yake hukuncin Kotun Koli a jihohin Bauchi da Zamfara wadanda dukkansu jam'iyyun PDP ne ke mulkinsu yayn da APC ke kalubalantar zaben.
Wasu masana sun bayyana mahangarsu kan hukuncin da Kotun Kolin za ta iya yanke wa a ranar 12 ga watan Janairu. Yayin da daya ya ce Yusuf dayan ya ce Gawuna.
A yayin da ake jiran hukuncin Kotun Koli kan zaben gwamnan jihar Kano, Legit Hausa ta tattara wasu abubuwa biyar da ya kamata ku sani gabanin hukuncin kotun.
Abdullahi Ganduje, shugaban jam'iyyar APC na kasa ya ce ginin coci a harabar sakatariyar jam'iyyar ya kankama. Ya ce zai kara yawan gwamnoni da 'yan majalisu a APC
Yayin da ke daf da yanke hukuncin karshe a shari'ar zaben gwamnan jihar Plateau, jami'yyar PDP ta shiga taitayinta inda ta ce a tashi da azumi don neman nasara.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihar Edo, Dan Majalisar Tarayya, Hon. Anamero Dekeri ya nuna sha'awar tsayawa takara a jam'iyyar APC.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta gargadi jama'ar jihar kan tada tarzoma inda ta ce za ta murkushe duk wani yunkurin tada hankulan jama'a a jihar.
APC
Samu kari