APC
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya dora alhakin halin kuncin da ake ciki a Najeriya kan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nemi haɗin kan jam'iyyun siyasa domin ceto Najeriya daga ƙangin da mulkin APC ya jefa ta a ciki.
Jam'iyyar All Progessives Congress (APC) ta samu babban koma a jihar Edo bayan babban jigo a cikinta ya yi murabus. Ya bukaci jam'iyyar ta kawo gyara.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu nasara a zaben kananan hukumomin jihar Yobe. Jam'iyyar ta lashe dukkanin kujeru 17 da na kansiloli.
Bayan Sanata Abdulaziz Yari ya raba ragunan, Hon. Aminu Jaji shi ma ya ba ƴan mazaba raguna 300 da makudan kudi har N250m ga shugabannin APC da mambobinsu.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya zargi jam’iyyun adawa da neman dagula jihar bayan kammala zaben inda suka shiga kotu duk da sun sani ba su ci zabe ba a jihar.
Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Oluhas ya ba da kyautar N10m ga dalibin da ya yi fice a jami’ar LASU, Olaniyi Olawale, wanda ya kammala da digiri da CGPA na 4.98.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam'iyyar za ta rika amfani da rajistar da take da ita wajen ba da mukamai.
Tsohon hadimin Atiku Abubakar, Daniel Bwala ya bayyana abubuwan da za su saka shi raba gari da Shugaba Bola Tinubu bayan kasancewa tare da shi na tsawon lokaci.
APC
Samu kari